Fitacaen Jarumi lawan ahmad ya yi Allah wadai da wannan jarumar kannywood mai suna Safarau kwana chasin wanda takeyin wasu wakoki da basu dace ba.
Inda ya nuna bacin ransa akan abinda wannan jarumar takeyi na ba dai dai ba
Ga yadda abin ya kasance a wannan bidiyon da zaku kalla yanzu !!
Meye raayinku akan wannan zance na lawan ahmad muna jiranku a comment section !!
Play Now


0 Comments