C.E.O Na Binance CZ yace bashi da DALA ko Daya ASUSUN BANKI Sa .
Duk kudin sa CRYPTO ne. Kuma mafi AKASARIN Abinda yake dashi shine BNB BTC, ETH, da kuma wani ALTCOIN da bazai FADA ba .
AMMAFA A CEWAR SA....
Releted Cyrpto........
1=Daya daga cikin manyan EXCHANGERS na Duniya wato GEMINI ta sanar da cewar zata RAGE kashi 10% cikin 100% na yawan ma'aikatan ta saboda yanayin da KASUWA take ciki .
2= Kamfanin Celcious Network ya bayyana cewar DECENTRALIZED EXCHANGERS da aka GINA su akan BLOCKCHAIN din cardano sunfi na Ethereum karfi da tsaro
da saukin sarrafawa ga masu amfani dashi.
Post by| Gonar Bitcoin And Msz tech.
Karanta......Live Hira ta musan man da Fitarciyar jaruma mawaqiya Safarau kwana chasin yanzu Haka.
Post by| Gonar Bitcoin And Msz tech.
.
Karanta......Neco-ta-kara-lokacin-fara-jarabawa-2022.


0 Comments