akan XRP.
Jaridar kasuwancin ta Bloomberg ta ruwaito cewar SEC zata BINCIKA domin gano idan BINANCE ta karya U.S securities law.
An samar da BINANCE a shekarar 2017 a cikin watan July kuma na wananna shekarar ne dai aka kaddamar da TOKEN din BNB wanda aka siyar dashi akan 15 cents a tsarin ICO abinda ya taimakawa BINANCE ta sami dala MILIYAN 15 wanda dashi ne ta HABAKA ta kuma TALLLATA Ecosystem din ta.
RAHOTAN na Bloomberg yace SEC taza duba ta gani idan ya dace ace Binance tayi register BNB a matsayin SECURITY ko a'a.
A dai-dai wannan LOKACI dai ana TRADING din BNB aka $295 dollar .
Binance ta karyata ZARGIN da kamfanin
dillancin labarai na RUITERS yayi na cewar
anyi amfani da EXCHANGER din wajen su
wajen MONEY LAUNDERING din kusan dalaBILIYAN BIYU.
Binance tace CRYPTO ba'a samar dashi
domin halasta kudaden haramun ba kuma ba a haka yake aiki ba .
By | Gonar Bitcoin /musa s zage


0 Comments