Ad Code

Responsive Advertisement

Binance tayi INVESTING din makudan MILIYOYIN daloli cikin DECENTRALIZATION EXCHANGE Ta pan cake swap..

 


Binance tayi INVESTING din makudan MILIYOYIN daloli cikin kamfanin

DECENTRALIZATION EXCHANGE ta Pancakes 

ap wadda itace ta biyu m afi GIRMA da yawan TRADING volume wadda kuma an ginatane akan Binance Smartchain 



A karon farko cikin makwanni dayawa CARDANO ya hau sahun TOP GAINERS a coin market cap inda yayi +7% ya motsay zuwa $0.60 dallar bayan da ya jima a $0.56 |

By Gonar Bitcoin/msz...


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement