Ad Code

Responsive Advertisement

ZA'A CANJAWA LUNA BLOCKCHAIN A KUMA CANJA MASA SUNA ZUWA LUNA TOKEN CLASSIC (LUNC) DOMIN RABASHIBDA UST



ZA'A CANJAWA LUNA BLOCKCHAIN A KUMA CANJA MASA SUNA ZUWA LUNA TOKEN CLASSIC (LUNC) DOMIN RABASHIBDA UST


Yanzu-yanzu nan kamfanin Tera yayi Wani posting inda acikin sa yace #TeraIsMorethanUST ma'ana Tera Luna yafi masu UST din.


A cikin sanarwar mai PEJIKA 360 da shafin Gonar Bitcoin ya samu.


Munga yadda akayi bayani dallah-dallah agame da yadda sabuwar BLOCKCHAIN din ta Luna zata kasance da Kuma yadda za'a gyara wannan domin barin UST akan.


Za'a fara aikin BLOCKCHAIN din nan take sannan Kuma LUNA zai canja SUNA zuwa Luna token classic.


Tsohuwar BLOCKCHAIN za'ana Kiran ta da suna Tera Classic wannan LUNA din da MUKE RIKE dashi sunan sa zai koma LUNC.

Sabuwar BLOCKCHAIN Kuma zata  kasance TERRA CHAIN Sabon token da za'a samar akanta kuma zai kasance (TOKEN LUNA).


Ana ganin dai wannan wata BABBAR HOBBA sace domin dawo da MARTABAR LUNA tahanyar amfani da DABARUN BLOCKCHAIN masu karfi mai-makon kokarin NARKA kudi domin CETO UST wanda har yanzu yake kasa da $0.1 cent.


Da zuwan wannan LABARI dai LUNA ya sake MURMUREWA daga dogon suman da yayi a yau  | Gonar Bitcoin

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement