A yanzu haka, ni ba BILLIONAIRE bane. Abin tausayi ne ni. Dududu baifi 601 million dollar nake dashi ba sai dai ina FARIN CIKI da hakan.
Saboda duk KUDINA suna cikin ETHEREUM.
Hakan na nufin nayi IMANI dashi 100%.
A yanzu haka VITALIK yana da ETH guda 290000 wanda a yanzu DARAJAR sa tana a matsayin $602.3 USD million.
Sai dai idan muka koma baya sanda ETH yakai $4891.3 DARAJAR ETH din nashi takai $1.4 billion.
A yanzu haka ana TRADING din ETH akan ragin Kashi 57% cikin 100%
idan aka kwatanta da FARASHIN sa na ALL TIME HIGH
By | Gonar Bitcoin |Msz.


0 Comments