YIN KABBARORI DA KARAMAR SALLAH
Yin Kabbarori Sunnah ne mai karfi a Sallar Idi karama(Idul fitr) saboda fadin Allah:
" ﻭَﻟِﺘُﻜْﻤِﻠُﻮﺍ ﺍﻟْﻌِﺪَّﺓَ ﻭَﻟِﺘُﻜَﺒِّﺮُﻭﺍ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﻠَﻰٰ ﻣَﺎ ﻫَﺪَﺍﻛُﻢْ ﻭَﻟَﻌَﻠَّﻜُﻢْ ﺗَﺸْﻜُﺮُﻭﻥَ "
"...kuma dõmin ku cika adadin, kuma dõmin ku girmama Allah A kan shiryar da ku, kuma tsammãninku, zã ku gõde".
Yau She Ake Fara Kaba Rar Kamar Sallah?
Lokacin farawa daga ganin watan Shawwal, ma'ana daga faɗuwan ranan karshe na watan Ramadhan, Ibnu Abbas ya ce:
"Haqqi ne a kan dukkan musulmi idan sun ga watan Shawwal su yi Kabbara".
Yau She ne Karshen Lakacin Ta?
Lokacin yana karewa ne daga fitowan liman zuwa gabatar da sallah".
Sigogin Yin Kabba Rar
Ga Kaɗan Daga Cikin Kabarbarin Da Akeyi:
ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻻﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻭﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ .
Allahu Akbar Allahu Akbar, La'ilaha-Illallah Allahu Akbar, Allahu Akbar, Walillahil Hamd
-
ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻻﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﻛﺒﻴﺮ
-
Allahu Akbar Allahu Akbar, La'ilaha-Illallah Allahu Akbar, Allahu Akbar, Allahu Akbar Kabeera.
-
Mutum Idan Yaso Zai Iya Kaɗaita Kawai A Iya Faɗin:-
-
ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺃﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ،ﻻﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ .
-
Allahu-Akbar Allahu-Akbar Allahu-Akbar, La'ilaha-Illallah.
Dana wannan Bidiyon domin Saurara
Written by AMANA ISLAMIC MEDICINE Center And MszTech.


0 Comments