Ad Code

Responsive Advertisement

Masu Kallo Sun ce Shin Yaushe Za.a Dawo Shirin LABARINA SERIES.



Masu kallo sun gaji da jira wannan kaya tatan shirin mai dogan zango.

Shiru Shiru Dai Kamar Wasa, Har Yanzun Ba Duriyar Shirin Labarina. Ko Kunsan Yaushe Za.a Dawo, Kuma Kunsa Dalilan Da Yasa Har Yanzun Ba.a Dawo Shirin Ba.



Kwanakin Baya Dai Wasu Jiga Jigai A Cikin Shirin Na Labarina Suyi Bankwana Da Shirin Kamar Su ‘Nafisa Abdullahi’ “Nuhu Abdullahi” “Maryam Wazeery”.



Sai Dai Har Yanzun Mutane Sunanson Sanin Wane Matsaya Ake Akan Shirin Na Labarina, Duk Da Mutane Na Ganin Cewa. Ko Da Kuwa Andawo Shirin Bazaiyi Wani Armashi Ba, Saboda Fita Da Jiga Jigan Shirin Da Sukayi.



Kalli Bidiyon Nan Domin Samun Amsar TambayarKa Game Da Labarina Series.


Play Now 


Kucigaba da bibiyar wanan shafin namu Domin kawo muko Update News.


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement