Masarautar Kano itace ta zamo ta ɗaya a hawan Sallan bana da aka gudanar ta samu wannan matsayi ne ya hanyar amfani da ƙasaitattun kayan hawa da Dawaki na alfarma da yawan Zagage da Mafarauta tareda Gwagwajewar al'adu iri daban daban.
Wanda ya kasance baban baƙo na musamman a wurin wannan taro shine Mataimakin shugaban kasa Professor Yemi Osinbajo shine ya kasance Babban Bako a wurin wannan hawa na Daushe, mai sauƙin.
baƙin shune Gwamnan jihar Kano Dr.
Abdullahi Umar Ganduje OFR , hawa yayi hawa taro yayi taro, wannan yasa bisa bincike da muka gudanar muka gano cewa masarautar Kano itace tayi ta ɗaya a cikin dukkannin
Masatautun Daular Usmaniyyah, harma da wasu Masatautun da suke ƙasashen waje kamar irin su Nijar, da Chadi da sauran su.
HAWAN DAUSHE DAGA MASARAUTAR KANO 2022
Watch Now
Muna taya al'ummar Kano Murnan samun wannan matsayi,
Allah ya maimaita mama.




0 Comments