LOKUTAN SALLAR IDI A WASU DAGA CIKIN MASALLATAI DAKE CIKIN BIRNIN KANO DA KEWAYE.
1- Masjid Alfurqan Nassarawa GRA 8:00,
2- Masjid Sasif Gama 8:00,
3- Masjid Sahaba Kundila 8:15,
4- Masjid Faruq Unguwa Uku 8:00,
5- Masjid Iqra Kwanar Dawaki 8:00,
6- Masjid Zam Zan Dake Unguwar 'Yar Akwa Bayan Asibitin Malam Aminu Kano (Makarantar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa) 8:30,
7- Masjid Khulafa'urrashidin Sharada (Gidan Sheikh Abdulwahab Abdallah Imamu Ahlul Sunnah) 8:00,
8- Masjid Darul Hadith Tudun Yola 8:00, Allah Ya Jikan Dr. Ahmad BUK Tare Da Dukkan Iyayen Mu,
9- Masjid Sheikh Jaafar Mahmud Adam Sabuwar Gandu 8:00,
10- Masjid Ihya'us Sunnah Gwammaja 8:00,
11- Masallacin Tsohuwar Jami'ar Bayero (BUK New Site) 8:30,
12- Masjid Nanah Aisha Sharada Bayan Police Station 8:00,
13-Masjid Sheikh Jaafar Mahmud Adam Tudun Murtala Karamar Hukumar Nassarawa 8:00,
14- Masjid Abu Ayyubal Ansariy Rijiyar Lemo 'Yan Katako 8:30,
15- Masallacin Juma'a Na Railway Civic Center 8:00,
16-Jami'u Abu Huraira Gobirawa Titin 'Yan Simogal 8:30,
17- Masallacin Jami'ar Yusuf Maitama Sule (Main Campus) 8:00.
Allah Ya Karba Mana, Ya Jikan Iyayan Mu, Ya Amsa Addu'o'in Mu, Ya Maimaita Mana Shekaru Masu Yawa Muna Masu Imani....
✍️ 10 KITAB WASSUNNAH


0 Comments