A karshe dai kamfanin TERRA ya tabbatar da cewar zayyi AIRDROP na sabon TOKEN din LUNA CLASSIC ga dukkan masu rike da LUNA kasa da guda dubu goma.
Sai dai a cewar su bayan LUNA ya sauka a wallet dinka automatically zasuyi maka STAKING din sa zuwa ga VALIDATORS domin karfafa NETWORK chain din da SECURITY din ta.
Adadin abinda kowwani wallet zai samu na AIRDROP ya danganta da yawan COINS din da kake dashi da Kuma dadewar sa a wallet din.
Akwai abinda suka KIRA PRE-ATTACK da POST-ATTACK wallet.
PRE-ATTACK sune wallets din da suke rike da LUNA tun komai yana LAFIYA lau.
Post attack kuma sune wadanda suka shigo daga baya a LOKACIN farashi na SAUKA.
Zasuyi amfani da FASHLAHAR SNAPSHOT domin tantance kowwane sai dai sunce za'a iya samun yanayin da wasu dai-dai ku bazasu samu airdrop din ma saboda dalilai na matsalolin na'uro.
Har yanzu dai manyan EXCHANGERS irin su BINANCE da Kucoin inda LUNA yafi yawa basuce komai ba agame da batun COMPENSATING din USERS din su da airdrop
Reading More....Wasu Halaye Guda 5 Da 'Yan Mata Suke Koran Masu Nemansu Da Aure.
Reading More....INA SON MIJI -INA SO IN YI AURE -NA YARDA DA AUREN MACE FIYE DA DAYA A CEWAR WATA YAR KASAR SUDAN.
Reading More....Kada Ka Sake Kayi Aure Har Sai Ka Mallaki Wadannan Abubuwan:
Reading More....YADDA ZAKA GANO SUNAN WAKA KODA BAKA SANTA BA.
NA BARKU LAFIYA..
Post by | Gonar Bitcoin / Msz.


0 Comments