Fitaciyar jarumar Kannywood wato Momy Gombe Ta saki Wasu Zafafan Hotuna Masu Alaka Da Barka Da Sallah.
Bayan Dawowar ta daga ƙasa mai tsarki wurin da ta gudanar
Barka da sallah
da ibadar Umrah, tuni yanzu haka Hajiya Momy Gombe, har ta Koma bakin aikin ta KI in Da nai'n.





0 Comments