Ad Code

Responsive Advertisement

DALILIN FADUWAR $LUNA DA UST A TAKAICE.

Wato tun asali akwai wani tsari da su masu TERRA NETWORK suka kafa na ganin cewa nativeDALILIN FADUWAR $LUNA:

Wato tun asali akwai wani tsari da su masu TERRA NETWORK suka kafa na ganin cewa native tokens dinsu guda biyu wato LUNA dakuma stablecoin UST (TerraUSD) suna tafiya tamkar

kunnen doki. Wato idan kana da LUNA guda daya Misali yana farashin dala $50 toh zaka iya swapping dinsa da UST guda 50. Haka zalika idan kana da dala $50 toh zaka iya mallakar LUNA guda daya.

Koda Lokacin da Luna yake dala $100, kawai kana bukatar UST neh guda 100 domin mallakar LUNA guda daya koda ace UST din ya dan banbanta da farashin USDT. 

Banbancin UST/USDT shine kamar misalin yanda muke gani stablecoins kamar BUSD/USDT, sai kaga wani lokaci farashin a dala $1.01 kokuma $0.99.

Toh har masu arbitrage suka samu suke amfana da wannan damar wato Misali idan ina da UST guda dari kuma yana farashin $0.99 USDT ko kuma abun da yayi kasa da haka kamar dai yanda mukasan stablecoins sunayi wani lokacin saboda demand/supply, zan iya swapping dinsa a Bani LUNA CHART...... 

guda 1 maimakon guda 0.99, sannan sai a siyar a USDT din.

Kunga kenan idan misali nai haka toh ina da ribar dala daya,

Haka idan da dala 1000 nayi toh ina da ribar dala 10.

Toh yanzu kuma sai aka samu 'ballewar UST daga stable coin, wato yayi depegging daga tapiya daidai da dala dalilin dumping mai girma da akeyi akan shi. Wannan depegging

shine na biyu da yayi kenan wanda yasa wasu suke kokwanton dorewarsa.

Yanzu FUD din da yake zagaye da wannan al'amari ne yasa mutum bazai samu damar amfana da Wannan lamari ba saboda wani zai iya tunanin ya sayi UST yanzu yana dala $0.70 kukuma abun da yayi kusa da haka, kaga idan aka samu

isashen liquidity har ya dawo daidai da dollar kamar yanda yake abaya sai mutum ya siyar.

Matsalar shine rashin tabbacin dawowar tasa kamar yadda wasu suke tunanin zai ci gaba da sauka ne tunda misali akwai

wanda sukai saurin siyan LUNA a dala $30 suna murna suna tunanin aun kwashi dip sai kuma gashi yazo har yana tabo har kasa da dala $14. Kuma watakila ma basuyi amfani Da Stoploss ba.

Nidai shawara ta ga mutane shine analysis ko da baka da sanin yadda zakayi, toh ka koyi dabarar sanin mai ake tattaunawa a kafofin sada zumunta game da coin.

 Dalili kuwa shine koda ace ana cikin Dip akwai babbar alamar Tambaya Aga coin mai All-time-high din dala $119 ya dawo kasa da dala $30. Kuma ana 'dan yin —20%, —15% shi kuma ya tafi —40%, —50% a 24 hours.

Sentimental analysis yana da matukar amfani a Crypto da ma duk wata kasuwa ta duniyar nan.

Saidai muce Allah ya datar damu a wannan kasuwar.

 tokens dinsu guda biyu wato LUNA dakuma stablecoin UST (TerraUSD) suna tafiya tamkar

kunnen doki. Wato idan kana da LUNA guda daya Misali yana farashin dala $50 toh zaka iya swapping dinsa da UST guda 50. Haka zalika idan kana da dala $50 toh zaka iya mallakar LUNA guda daya.

Koda Lokacin da Luna yake dala $100, kawai kana bukatar UST neh guda 100 domin mallakar LUNA guda daya koda ace UST din ya dan banbanta da farashin USDT. 

Bambancin UST/USDT shine kamar misalin yanda muke gani stablecoins kamar BUSD/USDT, sai kaga wani lokaci farashin a dala $1.01 kokuma $0.99.

Toh har masu arbitrage suka samu suke amfana da wannan damar wato Misali idan ina da UST guda dari kuma yana farashin $0.99 USDT ko kuma abun da yayi kasa da haka kamar dai yanda mukasan stablecoins sunayi wani lokacin saboda demand/supply, zan iya swapping dinsa a Bani LUNA guda 1 maimakon guda 0.99, sannan sai a siyar a USDT din.

Kunga kenan idan misali nai haka toh ina da ribar dala daya, Haka idan da dala 1000 nayi toh ina da ribar dala 10.

Toh yanzu kuma sai aka samu 'ballewar UST daga stable coin, wato yayi depegging daga tapiya daidai da dala dalilin dumping mai girma da akeyi akan shi. Wannan depegging

shine na biyu da yayi kenan wanda yasa wasu suke kokwanton dorewarsa.

Yanzu FUD din da yake zagaye da wannan al'amari ne yasa mutum bazai samu damar amfana da Wannan lamari ba saboda wani zai iya tunanin ya sayi UST yanzu yana dala $0.70 kukuma abun da yayi kusa da haka, kaga idan aka samu isashen liquidity har ya dawo daidai da dollar kamar yanda yake abaya sai mutum ya siyar.

Matsalar shine rashin tabbacin dawowar tasa kamar yadda wasu suke tunanin zai ci gaba da sauka ne tunda Misali akwai wanda sukai saurin siyan LUNA a dala $30 suna murna suna tunanin aun kwashi dip sai kuma gashi yazo har yana tabo har kasa da dala $14. Kuma watakila ma basuyi amfani da stoploss ba.

Nidai shawara ta ga mutane shine analysis ko da baka da sanin yadda zakayi, toh ka koyi dabarar sanin mai ake tattaunawa a kafofin sada zumunta game da coin.

 Dalili kuwa shine koda ace ana cikin Dip akwai babbar alamar tambaya

aga coin mai All-time-high din dala $119 ya dawo kasa da dala $30. Kuma ana 'dan yin —20%, —15% shi kuma ya tafi —40%, —50% a 24 hours.

Sentimental analysis yana da matukar amfani a Crypto da ma duk wata kasuwa ta duniyar nan.

Saidai muce Allah ya datar damu a wannan kasuwar.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement