Ci gaba da kallon wannan shirin naku mai farinjini daga kamfanin Ali Nuhu
finafinai masu dogon Zango yau an saki cigaban Shahararren shirin nan naku me suna Alaqa.
wanda jarumi Ali Nuhu yake gabatarwa shiri ne na soyayya da ban tausayi Da kuma abin alajabi.
Yau an sakar maku da kashi na Shida zango na 2 Zaku iya kallon wannan shiri kai tsaye daga tashar Ali Nuhu TV.
Watch Now
Ga shirin mun kawo muku kuyi kallo lafiya.


0 Comments