Z+PREETY -Adam A Zango(Kina Raina) Abdul D. One Video Song 2022
Fitaccen Jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood wato Adam A. Zango ya hau wata sabuwar wakar soyayya dashi da Zpreety kai har ma da mawaki Abdul D One duk da dai
shine yayi wakar mai suna “Kina Raina” gaskiya zanso ace masoya son wakokin soyayya sun kalli wannan waka saboda tana da abin ban alajabi.
Watch Now


0 Comments