Ad Code

Responsive Advertisement

ABIN DA YA KAMATA KU SANI A GAME DA APESWAP.


Apeswap na daya daga cikin BSC DECENTRALIZED EXCHANGERS mafi karfi da tsari da kuma FUTURE mai kyau da aka samar a yan shekarun baya-bayannan.


DEX din tazo da tsari na musamman ta yadda masu amfani da ita zasu iya amfani da UTILITY TOKEN din ta wato Banana wajen trading din sauran tokens da akayi LISTING a cikin ta.


DEX din ta kuma zo da kyakkyawan tsarin na Liquidity PROVIDING, STAKING, LENDING barrowing da kuma margin trading wanda suka Sha banban sosai da na PANCAKE SWAP suke kuma bayar da RIBA sosai ga INVESTORS.


Wasu KWARARRUN INJINIYOYI ne su 15 suka samar da PROJECT din wanda cikakken bayani akan su duka ya bayyana a shafin su na internet.


Kodayake dukkan su sun kasance ANONYMOUS to amma yiyuwar cewar zasu watsar da PROJECT din su gudu abune mai MUTUKAR wahala.

A yanzu HAKA ana siyar da BANANA TOKEN akan $0.3096 kusan 190 naira kenan.


          Chart & TRADING live Now 



Yana da TOTAL SUPPLY na 105.84 sai kuma market cap na $37 million dollar.

A yanzu haka akwai TOKEN din a BSC da Polygon.

Kuma ANA TRADING din sa a MEXC, XT, Bitglobal da sauran su. 

 (NOT-FINANCIAL ADVICE


By| Gonar Bitcoin And msz. 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement