A yau ake saran NFT marketplace na INSTAGRAM zai fara aiki.
Sai dai akwai KEBANTATTUN kasashe da aka WARE da su FARA gani da kuma iya amfani dashi.
Daga cikin kasahen akwai Amurka da CANADA. Sanann BLOCKCHAIN din da zasuyi SUPPORTING SHINE Polygon, Ethereum, Solana da CARDANO.
Zakuma suyi supporting DIN METAMASK wallet
Floki Inu yayi NASARAR doke daruruwan MEMECOINS da suka shiga gasar Neman PARTNERSHIP da hukumar dake shirya wasannin tseren MOTA ta DUNIYA Mai tushe a FARANSA wato FORMULA 1.
Wannan zai Santa a Samar da MOTOCI MASU dauke da hoton FLOKI da kuka kayayyakin sawa da sauran abubuwan TALLACE-TALLACE.
BY MSZ | Gonar BITCOIN
Reading more...WHAT IS ISLAMI COIN PROJECT
Reading more...sabuwar wakar fati Niger dama inace Buhari Video 2022.
Reading more... Vidio HAWAN DAUSHE DAGA MASARAUTAR KANO 2022



0 Comments