Ramadan Crescent To Be Searched On Friday
RIYADH: Kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci 'yan kasar da mazauna kasar da su nemi jinjirin watan Ramadan 1443 da yammacin Yau Ranar Juma'a 29 ga Sha'aban 1443 kamar yadda Kalandar Umm Al Qura ta zo daidai da 1 ga Afrilu, 2022.
Sannan Ga wanda suka ga jiririn watan da su kai rahoto ga kotun da ke kusa da su.
Zaure na musamman na kotun koli zai zauna Tattaunawa A yammacin ranar Juma'a sakamakon binciken jinjirin watan kuma za ta yanke hukunci jim kadan bayan Sallar Isha'i.
Allah ya yasa mu fara A sa'a Muzama Cikin Wanda Za'a 'yanta Cikin wannan Watan Mai Alfarma Ammen.
Post by msz.


0 Comments