Kamar yadda muka kawo muku labarin cire wannan jarumar daga cikin shirin Alaqa shiri daga kamfanin FKD production Suke Gabatarwa na shiri mai dogon zango wato #alaqa.
Wanda aka sauya jarumar da wata jaruma wato Maryam Yahya wanda daga baya wasu suka yiwaa directan wannan shirin tambaya inda shi kuma ya bayyana musu cewa;
Ali Nuhu ;
" Dalilin cire wannan jarumar bazai faduba shiyasa ba dole ne komai sai anfadawa masu kallo ba "
Wanda mutane dadama suka yita neman sanin abinda yasaka aka cire wannan jarumar.
Amma dai wasu Hausawa na cewa komai daren dadewa ......
Watch Now


0 Comments