Ad Code

Responsive Advertisement

Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Kudi na Mata daga Hukumar BRAVE Women.

 

Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Kudi na Mata daga Hukumar BRAVE WOMEN


Wannan wani sabon Shirine mai Suna BRAVE WOMEN wato (Business Resilience Assistance for Value-adding Enterprises for Women) Shiri ne da aka shiryashi domin taimako da kuma bada tallafi tare da habbaka kimar Mata.


Shirin Mata na BRAVE yana mai da hankali ne don haɓaka ƙarfin ƴan kasuwa mata a cikin yanayi mara ƙarfi da haɓaka damar kasuwancin su don haɓaka ta hanyar haɓaka iyawa da samar da kuɗi. An kaddamar da shirin ne a kasashen Yemen, Najeriya, Burkina Faso, Najeriya. 


Shirin dai ya ci karo da wata yarjejeniya da kungiyar Bankin Raya Musulunci (IsDBG) da Tarayyar Najeriya (Ma’aikatar Kudi ta Tarayya ta wakilta) da Bankin Masana’antu (BOI) aka sanya a matsayin Hukumar zartarwa ta kananan hukumomi (LEA) Dalar Amurka miliyan 14.27 wanda yayi daidai da ₦11,252,415,213.00

An bude Wannan shiri a 1/4/2022

     Za'a Rufe Ranar: 30/4/2022


Bashi da wuyar cikewa ga abubuwan da zaki saka kawai👇

NAME

D.O.B

STATE

L/G

Email

PASSWORD


   Danna wannan link din domin cikewa

                                  👇

https://app.bravewomenng.com/auth/login?next=/

Note 

Ki tabbatar kin saka Email da ke kan wayarki saboda zasu iya tura sako a kowanne lokaci.

NOTE: Yanada kyau koda kai namijine ka cikewa 'yan uwa da iyaye baki daya.

Allah yasa mu dace🙏

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement