Ad Code

Responsive Advertisement

Yadda Ake creating opensea account da trustwallet Domin Shiga Kasuwar NFT Ka Siya Ka Siyar.


  Yadda ake creating opensea account       

           da trustwallet ko Metamusk                        

         Kashi Na Farko          

 

1 Shiga dapps


2 Rubuta opensea A searching space


3 Taba creating


4 Hau kan more zai nuna maka trustwallet sai kataba ta


5 Taba Alamar OK


6 Taba Alamar menu


7 Taba Account


8 Taba Account Settings


9 Taba profile Sai ka saka Username da email da dp/background


10 Taba Alamar Save


11 Duba Sama Taba inda Aka rubuta OPENSEA


12 Taba Alamar create zai kaika wajen adding na hoto sunan project da sauransu bayan kasaka kayi qasa an rubuta blockchain taba kan ethereum mayar dashi polygon sai kataba

alamar create zai kaika wajen saka farashi bayan kagama Akwai alamar sell kana tabata shikenan kayi placing order


                               Watch Now :     

  



Allah yakawo maka Mai Saya Wassalam.

 TinaTarwa        


Ko kasan ce da Shifin MSZ Zai Riga Kawo Muku SHIRYE-SHIRYEN da suka kamata domin fara  kawa maku CIKAKKUN bayanai kuma Adunkule daki-daki agame da Kasuwan Ci NFT..


1) Menene NFTs


2) Yaushe aka fara NFTs. 


3) Menene alakar NFTs da CRYPTO. 


4) Menene alakar NFTs da celebrities. 


5) Yaya ake kirkirar NFTs. 


6) Yaya ake siya kuma Yaya ake siyarwa. 


7) A ina ake kirkirar su Shin kowwa ma zai iya KIRKIRAR. 


9) Nawa ake samu


10) Nawa ake kashewa yayin KIRKIRAR NFTs. 


11) Yaya ake NEMO masu siyen NFTs. 


12) Yaya ake HADA-HADA a kasuwannin NFTs. 


Amsososhin TAMBAYOYI

1) Shin ana holding din NFTs ne

2) Shin zanen kowwa kokuma komai ma zai iya zama NFT)

Wadannan dama wasunsu zamuyi kokari mu dinga kawo Muku A Takaice. 


  Zamu  Ta A  kashi na biyu Inda Zamu Kawo muku Wani Topic Din Daban Akan Kasuwar NFT. 

KARANTA..... Kamfanin Kol Token Ya fitar Da Saban Tsari Domin Taimakawa Project Din Sa

 KARANTA..... SANDA SEASON 2 EPISODE (23)ORG HD.

Risk Warning:Cryptocurrency investments are risky. Please make investments wisely according to your own risk tolerance. 


Domin Karin 

bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za'a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 


Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

Gonar Bitcoin And msz Tech.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement