illolin Fina Finan Hausa A Cikin Al Ummah, Daga Bakin Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna,
Malam Yayi Bayani Sosai Game Da Illa Da Matsalolin Da Fina Finan Hausa Suka Jawoma Mutane A Cikin Al’Ummah.
Musamman ma a halinda muke ciki na rashin tarbiya da kuma rashin jin magana ga wasu al umma.
Wanda ya nuna cewa fina finan hausa sun taka rawa sosai a wannan fanni da ma wasu fanni.
Ga Abin Da Malam Yake Cewa Game Da Fina Finan Hausa.
Watch Now


0 Comments