Fitacan Mawaki Fresh Emir ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai suna “A Yau S02 Episode 3 (Gyaran Kasa)“. Fresh Emir mawaki ne kowa yasani wanda yake son cigaban kasar mu Ta Najeriya.
San Kuma Idai Gaskiya Ta fito To Ba ruwan Sa da waye Kai Zai Fada.
Ga bidiyon wakar domin Kalla.
Watch Now


0 Comments