Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Elebe Jonathan Zai Fito Takar President A 2023 A Jami’yar APC.
Shirya Ficewa Daga Jam'iyyar PDP Zuwa APC Domin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa.
Goodluck Jonathan, yana daga cikin ƴan takarar da za su fafata a jam'iyyar APC a ranar 30 zuwa 31 Ga Watan Mayu, 2023.
Shin ko ƴan Najeriya za su mara masa baya ?


0 Comments