Ad Code

Responsive Advertisement

Sai Ranar Litinin za'a yi Sallah a Saudiyya saboda ba a ga wata ba.

 

Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar, abin da ke nufin za a yi Azumin Ramadana 30 a bana.


Da ma masana ilimin taurari sun yi hasashen cewa ba za a ga jaririn watan ba ranar Asabar saboda wata zai riga rana faɗuwa a yammacin yau.



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement