fitaciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya A KASAR Saudiyya Yayin Umrah.
Ida Ta saki Zafafan Hotunan Na Acan Hadi Da yiwa yan uwa Fatan Alheri.
Tana yiwa duk Masoyanta Barka da Shan ruwa Da Hadi da gaisuwa Mai Tarin yawa ga Al'ummar Kasa Najeriya BAKI Daya.




0 Comments