Maher Zain - Rahmatun Lil’Alameen | Official Music Video 2022.
Shahararen mawakin nan Mai Suna M ahir Zain Yaske wata sabuwar wakarsa Mai Suna : Rahmatun Lil’Alameen.
Mawaki Dai Shahararren ne A Duniya Inda Yayi Wakoki Da yawa Wanda Suka Shafi Adinin Musulunci.
Ya Saki wannan wakar A Cikin wannan watan Ramadan.
Watch Now
Ga mai San Sauke Ta Wayar sa Ta hanu Sai ya dana Download


0 Comments