Ad Code

Responsive Advertisement

kasar Portugal Ta Amince da harkar cryptocurrency Da Kuma bayar da LASISIN GUDANARWA Da Ita.

 


Ma'aikatar cikin gida da TATTALIN ARZIKI ta kasar Portugal ta

Amince da harkar cryptocurrency a kasar ta kuma bayar da LASISIN GUDANARWA na farko ga Bison Bank, daya daga cikin manyan bankuna na kasar mafiya karfin Assets da yawan kwatomomi.


Ana saran wannan zai bude kofa ga manyan EXCHANGERS na DUNIYA domin fara yar rige-rigen samun lasisi a kasar abinda zai basu damar hadakai da bankunan kasar wajen samar da INGANTACCEN tsarin hada-hadar cryptocurrency a kasar. 

Gonar Bitcoin And msz.



An gano wadanda sukayi HACKING din wallet din RANON wanda yake LINKING din mutane da DUNIYAR METAVERSE ta AXIE infinity wanda acikin sa aka kwashe AXIE da ETHERUEM na fiye da dalar Amurka MILIYAN dari shida da ashirin da biyar.

Binciken kwakkwafin da masu BIBIYA suka dingayi a karshe ya nuna cewar an tura kaso mai yawa daga cikin COINS din da Aka sata zuwa wallet din wani HACKER dan kasar KOREA mai ALAKA da LAZARUS GROUP wadanda suka addabi al'umma kuma ake zargin a baya sunyi hacking din FBI da wasu MANYAN SHAFUKAN Internet. 



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement