Kamfanin TWITTER ya Amince da tayin Elon Musk na siye kamfanin gabaki dayan sa akan tsabar kudi dalar Amurka biliyan arba'in da uku.
Farashin DOGE da Babydoge sun dan kara motsawa Kadan Ga yadda Take A kasa.
Doge coin Trending Chart
Realetd Post
shugaban kamfanin EXCHANGER FTX yace idan har Elon yayi NASARAR siye Twitter..
Elon Musk: Mai kuɗin duniya ya yi tayin sayen kafanin Sadarwa na Twitter kacokan
Mkraken Exchanger Ta sami LASISIN GUDANAR da ayyuka a hadaddiyar daular LARABAWA wato Dubai.
Manya da kana nan Exchangers na cigaba da samun lisisi A Dubai abinda ke kara fadada hanyoyin samun harajin su ta fuskacin DIGITAL ASSETS.
Source :| Gonar Bitcoin And msz Tech.


0 Comments