Ad Code

Responsive Advertisement

DALILAN DA SUKA SA BTC YA KASA KAIWA 100k Dollar A CEWAR MASANA.


  
DALILAN DA SUKA SA BTC YA KASA KAIWA 100k Dollar. 

Wanda ya samar da kamfanin PAYPAL Peter Thiel ya bayyana wadansu mutum uku da cewar sune suka jawo farashin BTC yaki kaiwa dala dubu dari kamar yanda aka tsammana tun a shekarar da ta gabata.


Mutum na farko a cewar Peter shine Warren Buffet wanda yana daya daga cikin manyan masu kudi na DUNIYA wanda aka bayyana a 

matsayin daya daga cikin manyan makiyan BTC koda yake a baya-bayanan ya dan SASSAUTA RA'AYI akan BTC din.

Mutum na biyu kuma shine Larry Pink da Jery Dimon wanda ya zarga da cewar duk suna da dogon shiri na makure cigaban BTC inda ake zargin cewar suna siya a boye ba don komai ba sai don du SIYAR dashi a manyan EXCHANGERS domin lalata farashin sa a duk lokacin da hasashen cewar zai kai $100k dollar yayi yawa saboda dukkan su yan jari hujja ne. 

Wasu masana analysis sunyi HASASHEN cewar BTC zai iya

sauka kasa zuwa $30k dollar.

Abinda zai bayar da dama ga WHALES su siya sukuma sake siyen wadansu ALTCOINS din. 

Reading more... Wani Dan Kasar Amurka ya Cizi Yatsa bayan Tinawa Da Wani fefen Bidiyon A kin Siyan Bitcoin.

Reading more... Hukumar SEC ta kasar Amurka ta fitar da tsari na musamman Akan Kasusuwan Ci Na Cyrpto Carrancy.

Reading more... Aniyi LISTING din SHIBA INU A Babbar EXCHANGER Ta Duniya Wato ROBINHOOD dai-dai LOKACIN da BTC ke fuskantar mummunan KOMA BAYA.

| Gonar Bitcoin


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement