Ad Code

Responsive Advertisement

Dalilan da suka Sa Bitcoin Yake Tafiya Da Alternative (Alts coins).

 

Shin Kasan Dalilan da suka Sa Bitcoin Yake Tafiya Da Alternative coins Kowa ? 


Bitcoin shine cryptocurrency na farko da aka Fara samarwa tsakanin shekara 2008/09 Most Altcoins suna dauke da btc pair Wanda yasa most of traders suna Fara buying ko selling na btc domin suyi exchange zuwa fiat ko ALTCOINS Btc shine yake dauke da kaso 41% na market cap dominance Tare da market cap na almost $800B Wanda hakan yasa yazama shine sarki duk lokacin da market cap dinsa yayi increase ko decrease Dole zaiyi driving na ALTCOINS

BTC kamar sarki yake bazai yiwu sarki yayi yamma fadawa suyi gabas ba Dole Suma sai dai suyi yamma Saboda tsananin biyayya Note ba kowanne Coin ne yake following chart na btc ba. 

Musamman Wanda basa cikin Binance!

 mene yasa Bitcoin yake da daraja? 

Bitcoin Yana da daraja Saboda trust na investors da sukayi Masa Amatsayin assets (kadara) kaman yadda mutane sukayi trust na gold matsayin Assets Mutane sun yarda da Bitcoin sbd tsaro (securities) da yake

Dashi tare da bada yanci Kai( decentralized) wajen yin dukkan wata mu'amala ta saye da sayarwa (utilities) Azahiri tare da turashi (transfer) zuwa duk inda mutum yake buqata Acikin lokaci qanqani l!

Har ila yau btc tanada abubuwa kamar haka' Durability! Muddin akwai computer da zatayi maintenance na Network Babu wani Abu da zai lalata btc. 

BTC nada quality fiye da kudaden zahiri ko wasu kadarori na zahiri Portability! Btc is portable Abu biyu kake buqata Koda ka ajiyeta tsawon lokaci shine Internet connection sai private key. 

' shikenan katura duk inda kake buqata Divisibility : btc Abune Mai sauqin rabuwa" farashin btc guda yakai 21 million Amma zaka iya sayen Na 10k. 


Related Crypto


Reading more.... Doge Father Elon Musk yayiwa GABAKI DAYAN SHARES din kamfanin TWITTER kudin GORO.

Reading more.... SHIN KO KASAN YADDA AKE STAKING DIN COINS A BINANCE EXCHANGER.

Reading more.... YADDA ZAKA GANO SUNAN WAKA KODA BAKA SANTA BA.

Fungibility ! Zaka iya exchange na btc zuwa btc batare da wahala ba Scarcity! 

Har duniya tanade total supply na btc 21,000,000 zai kasance yanzu akwai guda 19m saura 2m Wanda ba'ayi mining ba Acceptability : btc is acceptable idan muka Koma bangaren payment method domin akwai kamfanonin phone, computer, cars, motor, cycle food, medicine da suke karbar btc amatsayin kudi. 

A karshe dai Zamu cewa BTC sarki zalumu!



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement