Ad Code

Responsive Advertisement

Daga Bakin Mai Ita Martanin Hadiza Gabon Ga masu ce mata tana yin riya A cikin Wasu Abubuwa.




Fitacciyar Jarumar Kannywood Nan Wato Hadiza Gabon Ta Mai da Martani.

A wannan bidiyon zakuji yadda jarumar nan tayi martani ga masu ce mata wai tana yin riya akan wasu abubuwa da takeyi .


Wanda ta mayar wa masu ce mata hakan da martani wanda yayi dai dai da abinda suke buqatar suji daga gareta.

A wani bangare kuma Jaruma nan wato Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa bazata yi aure ba.

Kamar yadda wasu suke ta matsa mata akam sai tayi aure.

Dana wannan Bidiyon domin sauran Martanin :



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement