Crypto billionaire Mr Sam Bankman kuma shugaban kamfanin EXCHANGER FTX yace idan har Elon yayi NASARAR siye Twitter kuma ya zamana yanason dorata KACHOKAM Akan Blockchain to zai taimaka masa wajen cika wannan buri.
Wasu dai na ganin ko Bayaga dora Twitter din akan Blockchain Elon zai iya KOKARIN canja LOGON kamfanin daga yar tsuntsuwa zuwa alamar wani TOKEN din.
KATAFAREN kamfanin nan na Shopify Zai Saka BTC Acikin Tsarin Manhajar Su Ta Payment.
wanda ke baiwa mutane damar kirkirar SHAFUKAN INTERNET domin siye da siyar da hajar su ya hadakai da kamfanin Blackchan Network.
domin samun damar saka tsarin BTC Payment acikin manhajar su abinda zai bada dama ga dukkan masu online shops a Shopify da su iya karbar Payment da BTC idan suna bukata.
Gonar Bitcoin And msz hausa.


0 Comments