BTC yayi yunkurin numfasa inda ya sake CLAIMING din $40k dala yan awanni kadan bayan da fadi zuwa $39400 USD a jiya 11 ga watan APRILU.
Bayanan da jaridar cryptocurrency ta count ta kawo ya nuna cewar da misali karfe 6 agogon GMT kusan a kowace EXCHANGER BTC sai da ya TABA kasa da dala dubu ar'aba'in
abinda ya jawo RIKICEWAR ALTCOINS sai dai a wannan Karon abinda aka lura shine METAVERSE TOKENS kadan ne suka TABU a sakamakon wannann KARAYA da BTC yayi wanda ya jawowa ETHER shima sai da ya je kasa da $3k dollar.
By msz.


0 Comments