A karshe dai EXCHANGER ROBINHOOD sunyi LISTING din SHIBA INU a dai-dai LOKACIN da BTC ke fuskantar mummunan KOMA BAYA.
Frashin SHIB ya tashi sosai sai dai wasu na ganin cewar ROBINHOOD sun shammaci shib holders inda suka bari sai da Aka shiga DIP tukun sukayi LISTING din abinda ake ganin BAI TAIMAKI SHIB din ba kwata-kwata.
An zargi ROBINHOOD da son zuciya agame da LOKACIN TIME din LISTING din SHIBA INU.
Wasu dai sunyi ZARGIN cewar ROBINHOOD sun shammaci holders na SHIB inda sukaki yin LISTING din sa a LOKACIN da Ake so yayin da wasu ke ganin ROBINHOOD sunyi hakan ne domin kaucewa MUGUN DUMPING na SHIB shiyyasa suka.
SHIB Inu Chart price
BARI sai a sanda kasuwa ta LALACE komai yayi kasa tukun.
BTC yayi yunkurin numfasa inda ya sake CLAIMING din $40k dala
By| Gonar Bitcoin And msz hausa.


0 Comments