Ad Code

Responsive Advertisement

Adam a Zango da Ali jita sun saka kansu cikin rigimar Nafisa da Naziru Sarkin Waka Tofa..



Sarkin Waka ya wallafa hakan ne a shafinsa ma Instagram da Facebook a yammacin Juma’a .

Ba almajirai ne ’ya’yan da iyayensu suka haifa suka kasa kula da su ba. Idan kana neman ’ya’yan da iyayensu suka haifa suka kuma kasa kula da su, to ka taho masana’antar fim!,” kamar yadda ya wallafa.

A wani bidiyo da muka ci karo dashi wanda ke nuna cewa jaruman mawaqan nan su biyu wato Adam a Zango da kuma Ali jita sunsaka kansu a cikin wannan rigimar da ke faruwa tsakanin Nafisa da sarkin waka.

Kamar yadda zakuji abakin wadannan mawaqan guda biyu kai tsaye anan shafin namu.

Kada ku manta ku ajiye mana comment naku tanan ne muke ganewa abinda ya danganci raayoyinku akan wannan shafin namu.

Ga bidiyon ku kalla;


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement