ADA Cardano foundation na MURNAR cewa nan gaba kadan STABLECOIN na USDT da USDC zasu dora TOKEN din su akan BLOCKCHAIN din ta ADA abinda zai kara yawan TRADING VOLUME na ada ya karawa BLOCKCHAIN din tasu sauri da security ya kuma soma rage wayan ADA wanda duk TRANSACTIONs din USDT daya idan akayi shi akan
BLOCKCHAIN din to Gas fee din da aka caja za'a siyi wani kaso na ADA dashi domin yin BURNING automatically.
ADA CARDANO SUNA MURNAR SAURA KIRIS MANYA STABLE COINS SU FARA DORA TOKEN DIN SU AKAN BLOCKCHAIN DIN SA.
KATAFAREN kamfanin games na DUNIYA EPIC GAME wanda ya samar da game mafi FARINJI a Duniya wato Fortnite ya sanar da TSUNDUMA cikin METAVERSE inda a makon nan
suka TARA DALAR AMURKA BILIYAN daya daga manyan INVESTORS domin fara aikin DUNIYAR su ta META.
Kamfanin SONY yana daga cikin wadanda suka biyar da dala miliyan dari hudu da arba'in da bakwai.
Reading more..... Dalilin cire wannan jarumar bazai faduba in ji Ali Nuhu.
Reading more..... Yadda-zaka-kare-kanka-daga-hacking din Facebook.
Domin Karin
bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za'a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,
Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.
Whatapp Group is free click here https://chat.whatsapp.com/LAzuYlLD86KHiaQh0HrLBg



0 Comments