Sabon shiri daga kamfanin mai Sanaa movie wato Musa Mai Sanaa wanda zaku kalla yanzu.
Shiri ne mai dogon zango kamar sauran fina faina wannan ma zai qayatar daku kamar saura.
Jama’a masu kallon wannan shirin (Kunnen Ƙashi) na kamfani ko “‘YouTube Channel na “Musa Mai Sana’a Kano Tv” barkan ku da wannan lokaci.
Satin da ya gabata an tsaye ne akan shiri na 12, wato Episode 12, kuma a ya zaku kalli kashi na 13.
Ga wannan shirin ku kalla kai tsaye anan:
Watch Now
Ga Mai San yin Download nan
KARANTA.....
KARANTA.....
KARANTA.....

0 Comments