Fitaccen sha’irin nan mai suna shehi Mai Tajul Izzi ya gudanar da maulidin shi a gidan shi dake Rimin Auzinawa dake jihar Kano a ranar Litinin din data gabata 28 Feb 2022.
Sai dai tun a wajen maulidin Shehi Mai Tajul Izzi din ya saki wasu wakokin shi har guda uku wanda aka alkawarantawa masoya cewa a wannan karon Album ne za’a saki guda ba kamar yadda aka saba ba.
Sai dai an bi ta bayan fage an samo mana wani yanki daga cikin wakar Annabi Ne Sutura kafin ya saki ragowar.
Fatan zaku ji dadin yabon.
Watch Now
Gamai San yin Download din waka dana nan


0 Comments