1) Jami'ar STANFORD bata taba NISAN TA kanta da COIN din
PI ba a matsayin ta na mai MARTABA a Duniya.
An kuma tabbatar da cewar akwa PROFESSORS dayawa dake
bayar da gudun mawa ga PROJECT din.
2) TEAM na PI sun kashe sama da dalar Amurka MILIYAN $20
wajen samar da abubuwa ga PROJECT din batare da sun nemi
KO SISIN kwabo daga gun kowwa ba.
Sannan kuma basu siyar da koda COIN guda daya ga wani
mutum ko wani kamfani ba kamar yanda aka saba gani a
TARIHIN MANYAN PROJECTS irin su XRP, LITECOIN da
sauransu.
Sannan sun tabbatar dacewa yadda kowwa yake MINING din
sa suma haka sukeyi babu dare babu rana.
Koda yake akwai kashi 20% kacal da suka warewa kansu duk cewar anaganin Akwai DARURUWAN masana BLOCKCHAIN da ELECTRONIC PAYMENTS duka a cikin su.
Kashi 20% cikin 100% na TOTAL SUPPLY shine mafi karancin
da TEAM ke warewa kansu.
3) STANFORD UNIVERSITY itace ta biyu a Duniya fagen ilimin
Blockchain.
Idan DALIBAN wannan makaranat BASU IYABA suwane zasu
iya?
Wanda ya samar da ETHERUEM VITALIK BUTERIN a can yayi
GRADUATING wanda a yanzu FARASHIN ETH $2960.24.
4) Pi NETWORK ya aike da BUDADDIYAR WASIKA (OPENED
LETTER) ga dukkan masu ILIMIN BLOCKCHAIN na Duniya
akan su shigo cikin TAFIYAR inda sukayi alkawarin samar da
dukkan kayan aikin da ake bukata.
Har yanzu ba'asan ADADIN DEVELOPERS nawane suke aikin
BLOCKCHAIN din PI da kuma KULA da ita ba.
Abinda babu wani CRYPTOCURRENCY PROJECT da ya taba shirya hakan.
By| Gonar Bitcoin |msz
Relented post.
Matakan da Pi Network suka kawo, wato (Pi Core Team), suka tsara domin launching din Pi Network.
Reading more...
DALILAN DA YASA Pi NETWORK ZAI KAI $100 A CEWAR WASU MASANA.
KARANTA..... Shin kasan Mai ake nufi pi Network.

0 Comments