Ad Code

Responsive Advertisement

Lokaci Na farko Jaruma Aisha Tsamiya Tasaki sabon video bayan kaita gidan mijinta da akayi

Aure Sitirar Mace biyo bayan irin shagalin babban bikin fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya da akayi ranar juma’a 25/02/2022 da misalin karfe 12:00pm na rana jarumar tasaki wani sabon bidiyo a shafinta.


Tabbas Auren Aisha Aliyu yakasance aure ne dabaza’a manta dashi ba acikin masana’antar Kannywood domin kuwa masana’antar Kannywood zatayi kewar jarumar domin kowa ya shaidi Aisha Tsamiya cewar mutuniyar kirkice kuma tana girmama kowa acikin masana’antar.


         Watch Now

Shiyasa bayan auren jarumar anyita ganin hotunan jarumar a shafin sada zumunta na Facebook da Instagram inda masoyanta dakuma abokan sana’arta sukaita yimata addu’ar Allah yabata zaman lafiya acikin sabuwar rayuwar aurenta. Gadai cikakken bidiyon Amarya. 

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna musa s zage domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Related posts 

 Jaruma Aisha aliyu tsamiya tafi duk matan kannywood yin shigar mutunci a shekarar 2021.

Reading more...... CIKAKKEN BAYANI AKAN Abin Da FLim Din Sanda Zango Na Biyu Ya Kunsa DAGA BAKIN ABALE.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement