Exchanger ta 20 a jerin EXCHANGERS na Duniya wato CRYPTO
DOT COM ta taya yan PI NETWORK murnar zagayowar ranar PI ta Duniya.
Dayawan wadan da suke amfani da CRYPTO DOT COM sun
sami wannan sakon ta email din su.
Wannan dai ana kallon sa a matsayin wani BOYAYYEN SIRRI
da PI yake dashi a tsakanin manyan masu jan RAGAMAR
harkokin Blockchain da WEB 3 da NFT da METAVERSE a
wannan DUNIYA | Gonar Bitcoin
Antabbatar da cewa a yanzu haka MUTUM MILIYAN 33 ne
| CIF-CIF suke MINING din PI. |
Wannan na zuwa adai-dai lokacin da SHAFUKAN dake
DABBAKA BITCOIN sukuma suka TABBATAR cewa a yanzu.

0 Comments