Ad Code

Responsive Advertisement

yadda zaka kare kanka daga hacking Facebook.


Shiga ciki domin sanin yanda Abin yake dakuma yadda zaka kare kanka. 


Akwai hanyoyi da dama da harkers suke bi suke kwace account din mutane amma yanzu saboda lokaci zamu fadi guda daya ne mai sauki wanda kuma mutane basu gane harkers ne ke yawan irin wannan ba.


Sauda dama ana yawan ganin photo haka kamar bidiyo na mace dana miji tsirara sai ace idan mutum yana son kallon wannan bidiyon cikakke dole ya shiga wannan Link din da suka ajiye.

yadda zaka kare kanka daga hacking Facebook. 

Watch Now 

Wasu da dama a cikin mutane suna son kallon irin wannan bidiyon dan haka mutane da dama suna danna wannan Link din domin kallon bidiyon wanda daga karshe zai kaisu can cikin blog dinsu, wanda su kuma zasu sake cewa duk wanda yake son kallo dole saiya cike duk wasu bayanansu. 


Wasu suna sanya bayaninsu wanda hakan ba karamin kuskure bane, wanda da wannan bayanan harkers ke bi wajen kwace account din mutane.


Dan haka daga zarar mutum ya shiga irin wannan Link din yayi saurin canja password dinsa.

Reading more......Yadda Zaku Iya Amfani Da Bawon Ayaba Ku Wanke Hakoran Ku Suyi Haske Sosai?

Reading more......Best Foldable Phones 2022 - The Top Folding Smartphones Right Now.

Reading more...... JAMA’A AYI HATTARA DA fgn-grant.freefunds.xyz SCAMMERS!

Domin Karin 

bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za'a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 


Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

Whatapp Group is free click here https://chat.whatsapp.com/LAzuYlLD86KHiaQh0HrLBg


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement