Hamisu Breaker mawaki ne kowa yasani dayake nishadantar da masoyansa da wakokin da suke sa su nishadi.
sabuwar zazzafar Wakar Hamisu breaker dorayi domin Nishadantar da Masoyan mu shiga ciki domin kallon zazzafan Videon Wakar.
Download Audio So-Love- .mp3
Watch Now
Ku cigaba da bibiyar mu dinga kawo muku Sabin wakokin hausa kowane lokaci domin Nishadantar daku.

0 Comments