Ad Code

Responsive Advertisement

sand coin price prediction 2022-2025.

 

SHIN METAVERSE TOKEN NA SANDBOX ZAI IYA KAIWA DALA

$50 NAN DA 2025?



MENENE SANDBOX?

A baya bayannan kamfanunuwan games suna tashe sosai a saboda dora fasahar wassannin games din su akan Fasahar METAVERSE kokuma Virtual world wadda ke baiwa players

damar yin ido hudu kokuma chakudanya da elements din dake

acikin wannan games ta hanyar sanyar TABARAN AR wata ugumanted reality ko kuma VR.


Tuntuni fashar META take sai dai hankula da binciken masana

ya fara karkata akanta ne bayan da a karshen shekarar da

muke ciki UWAR kamfanin Facebook ta canja suna da

Facebook INC zuwa META a kokarin da kamfanin yakeyi na

FANTSAMA cikin Duniya METAVERSE da kuma dora dayawa

daga cikin fasahohin sa akai.

Sandbox ya kasance PLAY TO EARN METAVERSE gaming

Platform da aka gina ta akan BLOCKCHAIN din Etheruem.



Sandbox tana bayar da dama ga mutane da su iya yin amfani

da FASAHA Game maker kokuma VoxEdit kirkirar GAMES din

su na kansu kokuma su buka gyama-gyaman da suke aciki

kokuma da wasu suka samar domin samun NISHADI da kuma

kudi.


Masu buga wasannnin games da masu KIRKIRAR games a

Sandbox suna iya siyar da abinda suka samu kokuma suka

kirkira a MARKET Place na SANDBOX domin karba kokuma

bayar da token din SAND.


Sandbox daddiyar game ce wadda wani FITACCEN GAME

DEVELOPER mai suna PIXOWL a shekarar 2012 inda daga

bisani kamfanin ANIMACO ya saye game din da kamfanin a

shekarar 2018 daga nan ne kuma aka shigar da tsarin

BLOCKCHAIN a cikinta har aka kirkirar mata METAVERSE

World.


Manazarcin mu a wannan shafi Abubakar Suleiman na

kyautata zaton cewar indai har manyan kamfanunuwa irin su

Facebook, Amazon da MICROSOFT zasu shiga tsarin

METAVERSE sosai to lallai zasu iyayin amfani da wadansu

FASAHOHI na SANDBOX abinda zai iya gayyato wasu daga

cikin su zuwa ga kamfanin abinda zai iya HARBA FARASHIN sa

zuwa fiye da dala HAMSIN nan da 2025 kokuma kusa da hakan. 

 The Data is provided only for general informational purposes and is subject to change without notice. The Data do not constitute any specific offer of products or services. The Data shall not constitute, nor be construed as, investment advice or recommendations or a advice or recommendation to an investment or other strategy. Your acts or non-acts related to any aspect of the Data involves known and unknown risks and uncertainties. The Data and investments if you make based on any part of the Data may incur losses, and any final judgment on this shall be made by you. The responsibility for any acts or non-acts done by you in relation to the Data shall be your sole responsibility. We, Coininmarketcap, and any of our respective affiliates, officers, directors, employees, and agents shall not be liable or responsible for any losses, damages, liabilities, and indemnities in any kinds including, without limitation, costs, expenses, reasonable legal fees arising out of any claim or complaints in connection with your acts or non-acts related to the Data in any ways.

By Abubakar Sulaiman

| Gonar Bitcoin

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement