Biincken da Chainanalysis ta gudanar ya bayyana cewar akwai
mutum 4063 wadanda yawan su yakai kashi 4% na WHALES
din Duniya da ake zargin cewar abinda suka MALLAKA na
CRYPTOCURRENCY duk sun sameshi ne ta GURBATACCIYAR
hanya.
Chainanalysis tace ta TATTARO wadannan bayanai ne daga
shafin "CRIMINAL BALANCE" dake bin DIDDIGIN musayar
cryptocurrency a tsakanin wallets din da ba'a san masu shiba
wadanda kuma ake zargin suna tara COINS din ne ta hanyar
SCAMING din mutane ta hanyoyi DABAN-DABAN.
Binciken yace a halin yanzu irin wadannan criminals ana zargin
sun MALLAKI coins da DARAJAR su yakai kimanin dala $25B.
|Gonar Bitcoin.

1 Comments
Muna godiya
ReplyDelete