Ad Code

Responsive Advertisement

Jaruma Nafisat Abdullahi tayi Fashin baki kan Auren Jaruman kannywood Na wannan Satin da suka yi.

 

A rana juma’ah ne anka daura auren Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya wanda anka daura auren da alhaji buba wanda manyan manyan jaruman kannywood suka taya ta murna.

A ranar assabar ne kum ankaji daurin auren jaruma Hafsat Idris wanda ita kuma ta auri wani matashi mai suna Mukhtar Alhassan wanda shima manya manyan jaruman kannywood sunka taya ta murna.

To shine nafisa abdullahi tayi magana akan irin wannan auren da sukeyi a masana’antar kannywood inda take cewa.

Abu yayi kyau' mutane sai aure sukeyi a wannan masana’antar ta kannywood ….. To waye akan layi yanzu?

class="separator" style="clear: both; text-align: center;">

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement