Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya Ta samu Sauki inda ta wallafa sababbin hotonan ta A Kasar DUBAI.
Jarumar dai A kwanakin baya tayi fama jinya Ida A wata Majiyar A Kace jarumar Ta sha fama Da Taifat Da Malleria.
Ida A halin yanzu jikin Jarumar Ya fara Samun Sauki Sosai Fiye Da kwanakin baya Da Aka Ganga.
SHIN WANE FATA ZA KUYI MATA..
Reading more... IYAYE MATA DA MASU GIGIWA KU BI DUNIYA A HANKALI.
Reading more... SHIN KASAN HANYOYI 8 NA SACE ZUCIYAR BUDURWA A TAKAICE.
Reading more... YANDA ZAKA GANO SUNAN WANDA YA KIRA KA DA PRIVATE NUMBER A SAUKAKE.

0 Comments