Ita dai wannan halittar a cikin ruwa aka Santa tana rayuwa, wacce ake ganinta rabi jikinta ta kifi rabi kuma ta mutum suffan jikin mace, Sai dai Ba,a fiye ganin irin wannan halittar a
kasashen afurika Ba, an fi ganin
halittar a irin manyan ruwan
kasashen turai haka.
Rahoto, daga majiyar ALFIJIR HAUSA, ya tabbatar da ganin
wannan halittar, inda ya shaida cewa an iya ganin mamiyotan
da tsakar rana a cikin babban tekun tsakiyar Jihar Riba Naija a
tarayyar Najeriya tana yawatawa ga saman ruwa.
Bisani an samu daruruwan mutane yadda suka je wannan wuri
a domin ganema idanunsu, da yawan wasu mutanen sun
ganta, wasu kuma basu samu ganinta Ba, yadda mamiyotan ta
nuste kasar ruwa Ba kuma a sake ganinta ta tata so ga saman
wannan tekunba.
Ga wani video na mari mamayota
Watch Now
HOTO, Emmanual Itakepe River Niger State.

0 Comments