BITCOIN RISE AND FALL
A halin yanzu BTC na fuskanta BABBAR BARAZA Kama daga
TUNANIN da akeyi na cewar HUKUMOMIN Amurka zasuyi GWANJON BTC guda dubu arba'in da tara Wanda suka kwato
daga HACKERS din BITFINEX a 2016 ga kuma dokar da ake
ganin Amurka zata sanyawa hannu ta regulation din
CRYPTOCURRENCY.
Aganin ka Ina ne zai kasance BUTTON wato makurar faduwar
BTC kafin ya FARFADO?
BTC $30k $32k $35k
By | Gonar Bitcoin

1 Comments
Good Information sir Latest news
ReplyDelete